Tuesday, December 7, 2010

ABDULLAHI MOHAMMED BODA KATSINATAKAITACCEN TARIHIN ABDU BODA
An haifi shararren jarumin ne a garinsa na asali kuma ya girma a garin wato katsina, ya kuma halacci tsangayoyin ilimi da dama kamaga na Islamiya da na zamani, ya karbi duk wata takarda dake muna alamun ya kammala tsangayar Daga nan ya shiga harkar wakoki da kuma wasan hausa inda ya samu nasarori da dama, domin kuwa shine mutua min da kasar SUDAN ta gayyata domin ta girmamashi a wannan sahekarar >

No comments:

Post a Comment