Friday, January 14, 2011

ALLAH SARKIN BAIWA

ABDU BODA YA KARBO AWARD A KASAR SUDAN



wasan hausa yana daya daga cikn manyan adabin dake nuna al'adun bahaushe, harma in an tashi duba madubin daza aleko al'adun bahaushen akanyi anfani da wasan hausan, wanda hakan yayi sanadiyyar gayyatar jaruman da suka ciri tuta a fannika da dama kamar su fitowa acikin film, mawaka,directoci, da sauran masu ruwa datsaki a harkar,domin karbo lambobin girmamawa, da sauran abubuwan da suka shafi harkar.
An gayyaci manyan jarumai zuwa kasashe daban daban, kamarsu Ali, Sani Danja, da sauransu kuma sun karbi lambobin girmamawa daban daban, daga kasashe dadama

Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen da hausawa sukayi yawa sosai, kuma itace kasar da sukayi kamanceceniya sosai a wajan al'adu da kasar hausa, domin kuwa tarihi ya nuna cewa al'adun kasar hausan ansamosune daga kasar larabawa, kuma sun fitone dagan Sudan din.

kasar sudan ta kan shirya wasanni na al'adu, da kuma ba jarumai lamboobin girmamawa, garmamawa daban daban, a wannan karamma sun shiya wasanni irin wadanda suka saba, wanda suka gayyaci mutun daya daga Nigeria domin su girmamashi saboda gwanintarsa a bangarori da dama kamarsu, Waka, Fitowa cikin film, da kuma daukar nauyi shirya film dain hausa Wato ABDU BODA KATSINA.
A cewarsa Jarumin wannan yana daya daga cikin abubuwan da bazai mantasu a ayuwarsaba, domin burin kowanne jarumi yaga ya mallaki lambar girmamawa domin hakan zai kara masa karfin gwuiwa nacigaba da harkokin.
Daga basini kuma yayiwa Allah godiya, da kuma yiwa masoyansa fatan alkhairi.
ZAKU IYA SAMUNSA A WEBSIDE www.abudoda.blogspot.com
wasu daga finafinansa Jarumin yayi finafinai masu ilimantarwa,fadakarwa, da nishadantarwa, kamarsu DUNIYA,BABBAR KASUWA, BABBAN TARO, DABAYBAYI, BABAKERE, KAUSAR, YAHABIYA, MATAR MUTUN, SANSANIN FULANI,

Tuesday, December 7, 2010

SARKI MAI HAUSA


SARKI MA HAUSA TARE DA YAN WASAN HAUSA

ABDU BODA
SARKI MAI HAUSA
Sarki mai zamani awajan shirin fim, tare da wasu daga cikin yan wasan

ABDULLAHI MOHAMMED BODA KATSINA



TAKAITACCEN TARIHIN ABDU BODA
An haifi shararren jarumin ne a garinsa na asali kuma ya girma a garin wato katsina, ya kuma halacci tsangayoyin ilimi da dama kamaga na Islamiya da na zamani, ya karbi duk wata takarda dake muna alamun ya kammala tsangayar Daga nan ya shiga harkar wakoki da kuma wasan hausa inda ya samu nasarori da dama, domin kuwa shine mutua min da kasar SUDAN ta gayyata domin ta girmamashi a wannan sahekarar >

DABAIBAIYI


DABAIBAYI
Labari ne mai fadakarwa akan yadda san abin duniya yayi babakere azuciyar al'umma musamman mata, da kuma wata rikitatciyar soyayya, duk a cikin fim dim DABAIBAIYI
yana nan tafe sai nemi naka.

BABBAR KASUWA


BABBAR KASUWA FILM NE WANDA YA KUNSHI FADAKARWA DA KUMA ILMANTARWA, SAI KANEMI NAKA A KASUWA YANA NAN TAFE

Thursday, December 2, 2010

ABDU BODA


ABDU BODA IS A ONE OF THE HAUSA MOTION ACTORS
SARKI MAI HAUSA
He is one of the hausa populer singer as well as a musician, in his hitorical bacgroud he was born at his state of origen Katsina State in Ktsina main town, he attended both Islamic and westen education where he obtainded all his possible certificate in those instutions.
from there he went to film industry where he become best actor and best produser in hausa films, he produced and acted in verious films like BABABAR KASUWA ,DUNIYA, BABBAN TARO, RIGAR KUNYA, SANSANIN FULANI, SAMA DA FADI, BABAKERE, YAHABIYA,DAN'UWA MATAR MUTUN, KARSAR.
and other films
By the consdering of his well perfumance the Sudan Country invite him for the 2010 AWARD, he is his only one actor invited in Hausa film industry